Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi wannan jawabi ne lokacin da ya jagoranci wata tawaga ta musamman zuwa gidan gwamnatin jihar Delta da ke garin...
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da cewa jami’an tsaro sun samu nasarar kama wani soja da budurwarsa wadanda ake zargin suna samarwa ‘yan bindiga makamai da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci sabbin hafsoshin tsaron kasar nan da su yi duk me yiwuwa wajen kawo karshen ayyukan ‘yan ta’adda a kasar nan...
Malamin nan Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya yi watsi da shirin dakatar da muƙabala da kotu ta bada umarnin. Malam Kabara ya bayyana hakan ne, ta...
Malamin nan Dr. Rabi’u Umar Rijiyar Lemo limamin masallacin Jumu’a na Imamul Bukhari da ke rijiyar Zaki ya yi martani kan hukuncin kotu na dakatar da...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, zai yi biyayya ga umarnin kotu na dakatar da shirin Muƙabalar malamai. Gwamnan ya bayyana hakan ne...
Kotun majistiri mai lamba 12 da ke gidan Murtala ta dakatar da Gwamnatin Kano daga shirin gabatar da Muƙabala tsakanin Malam Abduljabbar Kabara da Malaman Kano....
Wani likita mai suna Dr. Cyprian Nyong ya kafa tarihi wajen zama mutum na farko anan Nigeria da aka fara yiwa allurar rigakafin cutar Corona da...
Gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da matsayar da Jama’atu Nasril Islam bisa jagorancin Sarkin Musulmi ta ɗauka kan shirin muƙabalar malamai a Kano. Da yake...
A daren jiya Laraba 3 ga watan Maris 2021, wasu mutane dauke da makamai da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sunyi kokarin kutsa kai...