Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta karbi korafe-korafen aure fiye da kowanne lokaci daga farkon shekarar da muke ciki zuwa yanzu. Babban kwamandan hukumar...
Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Matawalle na jihar Zamfara ya ce babu wani zabi da ya ragi illa a yi sulhu tsakanin gwamnati da ‘yan bindiga. Muhammad...
Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya wato Unicef ya fara ziyartar makarantun Firamare dake fadin jihar Kano domin duba kayayyakin kariya na Covid 19...
Tsohon kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano Muhammad Wakili ya musanta zargin da ake yadawa cewa ya rasu. CP Muhammad Wakili mai ritaya ya bayyana hakan...
Gawurtaccen dan bindigar nan da ake zargi shi ne ya jagoranci sace daliban makarantar sakandaren Kankara a jihar Katsina ya mika wuya ga jami’an tsaro. Auwalu...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire ta kasa JAMB ta ankarar da ‘ƴan Najeriya kan wasu masu shirya maguɗi a jarrabawa cibiyoyinta a...
Babbar kotun tarayya da ke Gyaɗi-gyaɗi a Kano bisa jagorancin mai shari’a Lewis Alagua ta ƙi amince wa da buƙatar lauyan Malam Abduljabbar Kabara. Malam Kabara...
Hukumar kula da hana shan miyagun kwayoyi ta kasa wato NDLEA ta sami nasara kama hodar kokain a tashar jirgin ruwa dake Tincan a jihar Lagos...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa ta kori ma’aikata 48, shekara guda bayan an dauke su aiki. A 2019 aka dauki ma’aikatan karkashin shugabancin...
Mataimakin shugaban Najeriya farfesa Yemi Osinbajo ya ce bisa sabbin shuwagabanin rundunonin sojin da aka nada kwanannan, akwai tabbacin kawo karshen matsalolin tsaron da kasar ke...