Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufa’i ya gabatarwa majalisar dokokin jihar kasafin kuɗin shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya. Kasafin ya kai naira biliyan dari...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababan hawa ta Kano KAROTA ta yi martani kan wasu zarge-zarge da wasu cikin jami’an hukumar suka yi. Jami’an dai sun zargi cewa...
Shugaban hukumar lura da zirga-zirgar ababan hawa ta Kano KAROTA Baffa Babba Ɗanagundi ya ce a shirye yake ya bayyana a gaban kotu. Cikin wani jawabi...
Gwamnatin jihar Kano ta sallami karin mutane 5 wadanda suka warke daga cutar Covid-19, tana mai cewa a yanzu haka mutane 9 ne kadai suka rage...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce babu batun wuce gona da iri a ayyukan ta kamar yadda wasu mutane ke zargi. Babban kwamadan hukumar Muhammad...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya nemi Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gayyato sojojin kasar Chadi, don su taimaka a yakin da ake yi da...
Tsohon shugaban asibitin koyarwa na Aminu Kano Farfesa Abdulhameed Isa Dutse ya rasu Bayan da ya sha fama da ‘yar gajeriyar rashin lafiya. Wata Majiya daga...
Amurka ta shawarci gwamnatin rikon kwarya ta kasar Mali da ta mutunta yarjejeniyar da suka cimma da kungiyar raya tattalin arzikin yammacin kasashen Afrika ta ECOWAS....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da fitar da kudi naira biliyan goma don ci gaba da shirye-shiryen ayyukan kidaya a sauran kananan hukumomi 546 a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da biyan malaman makaranta sabon tsarin albashi a kasar nan. Shugaba Buhari ya bayyana haka a yau litinin yayin taron...