A karshen makon da ya gabata ne aka daura auren Babban hafsan sojin saman kasar nan Air Marshal Sadiq Abubakar da minstar al’amuran jinkai da kare...
Babban Limamin masallacin Usman Bin Affan da ke Gadon Kaya a nan Kano Sheikh Ali Yunus ya ce dalilan da suke sanya wa ake samun yawan...
Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltal karamar hukumar Rano, Nuradden Alhassan Ahamad ya bukaci majalisar da ta yi gyaran dokar shekarar dubu biyu da sha...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa, NAFDAC a nan Kano ta kai wani sumame karamar hukumar Bichi tare da kama wasu jabun magunguna...
Akalla mutane 19 ne suka jikkata biyo bayan wata arangama tsakanin manoma da makiyaya a jihar Jigawa. A yayin arangamar dai wani mutum mai suna Musa...
Gwamnantin jihar Kano da hadin gwiwar wasu kwararru ta sha alwashin samar da Kyamarorin tsaro dake kula da kai komon mutane sama da dubu biyar a...
Majalisar malamai ta jihar Kano ta alakanta yawaitar kananan yara da mata akan titina da cewa yana daya daga cikin abubuwan da ke haifar barace-barace, wanda...
Ya yin da ake cigaba da zaman makoki a jihar Kaduna bisa rasuwar marigayi mai martaba Sarkin Zazzau Dr, Shehu Idris a ranar Lahadin da ta...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi wata ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar sa da ke Abuja a kan batun hukuncin...
Hadaddiyar kungiyar ‘yan kasuwa ta kasa TUC ta dage zanga-zangar da ta shirya yi zuwa ranar 28 ga watan satumbar da muke ciki. Shugaban kungiyar reshen...