Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Yanzu-yanzu- JAMB ta saki sakamakon jarrabawar UTME ta bana

Published

on

Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan JAMB ta saki sakamakon jarrabawar ta bana.

JAMB ta ce, daliban da suka rubuta jarrabawar a cibiyoyi fiye da 720 a 2021 za su iya duba sakamakon su ta wayar hannu.

Mai magana da yawun hukumar ta JAMB
Dr. Fabian Benjamin ne ya sanar da hakan a Juma’ar nan ta cikin wata sanarwa.

Benjamin ya shawarci kowane dalibi da ya duba sakamakon sa ta hanyar tura UTMERESULT zuwa 55019 ta hanyar lambar GSM don samun lambar sirri da rajistar UTME ta hukumar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!