Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya ce zai tabbatar duk wani Bafulatani makiyayi da yayi yunkurin kafa kungiyar tsaro ta Vigilante ya daure shi. Wannan na...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci zaman da shugabannin kungiyar bunkasa tattalin yammacin Afrika ECOWAS ke yi don lalubo hanyoyin sasanta rikicin kasar Mali. Shugaba Buhari...
Wani jirgin shalkwabta da ya fado a wani gini a jihar Lagos yayi sanadiyyar mutuwar mutane biyu wanda har yanzu ba a kai ga tantance ko...
Gwamnatin tarayya ta ce shirye-shirye sun yi nisa wajen ganin an sanya matasan da suka ci gajiyar shirin nan na Npower cikin wasu tsare-tsare na hukumomin...
Wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne su dari hudu da goma sun mika wuya ga rundunar sojojin kasar nan a jihar Nassarawa. A cikin wata...
Kungiyar lauyoyi ta kasa NBA ta rabe gida biyu sakamakon bullar wata sabuwar kungiyar da ta kira kanta da suna sabuwar kungiyar lauyoyi ta kasa NNBA...
Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarunta sun tarwatsa wani sansanin masu tayar-da-kayar-baya da aka fi sani da Darussalam a yankin Uttu da ke karamar hukumar...
Gwamnatin jihar Kano ta sahalewa Daliban dake rubuta Jarabawar kammala Sakandire ta yammacin Afrika WAEC fita a gobe asabar duk da cewa za a gudanar tsafatar...
Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Paul Pogba, ya kamu da cutar Coronavirus. Mai hora da kasar Faransa, Didier Deschamps ne ya bayyana...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce, da zarar lokacin da aka ɗaukarwa wanda yayi ɓatanci ga Annabi Muhammad da aka yankewa hukuncin kisa a...