Gwamnatin jihar Jigawa tace zata samar da kotun tafi da gidanka domin hukunta masu take dokar kulle da zaman gida da gwamnatin ta sanya a wasu...
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da ayi sallar idi a jihar amma banda mata da kana nan yara da kuma tsofaffi, yayin da suma mazaje majiya...
Gidauniyar Mukyautata Rayuwa, dake nan Kano, ta sha alwashin ci gaba da tallafawa mutanan da basu dashi musamman iyayan da aka mutu aka bar musu marayu...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Jigawa tace daga gobe Talata zata fara nuna halin babu sani ba sabo kan duk wanda ya yi wa dokar zaman...
Gwamnatin jihar Jigawa tace ta karbi tallafin kayan abinci tirela 93 daga gamayyar kungiyar ‘yan kasuwa ta kasa, domin rabawa talakawa mabukata yayin dokar zaman gida...
Gwamnatin jihar Kano ta sahale a gudanar da sallar idi bisa wasu sharuda kamar yadda mai taimakawa gwamnan Kano kan yada labarai Salihu Tanko Yakasai ya...
Gwamnatin jihar Kano ta amince a cigaba da sallar juma’a a Kano, amma za’a cigaba da bin dokar lockdown a ranar ta juma’a. Gwamnan Kano abdullahi...
Kwamitin karta-kwana kan annobar Covid-19 na kasa ya sanar da karin sati biyu kan dokar kulle da zaman gida a jihar Kano. Shugaban kwamitin kuma sakataren...
Fadar shugaban kasa ta fitar da sanarwar cewa babu wani jawabi da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatarwa yan Najeriya game da halin da ake ciki...
Kungiyar tallafawa Marayu da marasa karfi wato Hope for Orphans and Less Privileged (HOLPI) ta jaddada kudirin ta na ci gaba da tallafawa talakawa masu bukatar...