Majalisar wakilai ta sanar da cewa a ranar 2 ga watan Oktoba mai zuwa ne za ta kaddamar da shugabannin kwamitocinta da mataimakansu. Mataimakin shugaban Majalisar...
Wani lauya mai zaman kansa a nan kano Barista Umar Usman Dan Baito, ya ce shari’ar musulunci ta halastawa iyaye yiwa yayansu auren fari, Barista Dan...
Saudi Arabia ta fito fili ta gaya wa duniya cewa ba ta da wata tantama ko shakku a kan cewa kasar Iran ce ta kai mata...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da takwarorin sa na kasashen Zambia da Ethiopia sun bukaci hadin kan Shugabannin Afirka wajen bukatar dawowa da nahiyar biliyoyin kudaden...
A wani lamari da ake gani kamar fito-na-fito ne da ‘yan majalisun dokokin Amurka daga jam’iyyar Democrat, shugaba Trump kan bayyana batun tsige shi sakamakon rokon...
Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da ware sama da naira biliyan 209 wajen cigaba da aikin gina titunan Kano zuwa Katsina da kuma wanda ya...
Kungiyar tarayyar Turai ta ware fiye da Euro miliyan dari da hamsin domin tallafawa Najeriya wajen inganta sauyin yanayi Jakadan kungiyar tarayyar Turai Ketil Karlsen...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB ,ta ce a bana babu dalibin da zai rubuta jarrabawar shekara 2020 har sai yana da lambar...
Zaurawa sun yi bore kan hana zancen dare a Kano Wasu tarin zaurawa da ‘yan mata mazauna unguwar Gayawa a karamar hokumar Ungogo sun yi bore...
‘Yan sanda a Kano sun fara bincike kan kone wani magidanci da iyalansa Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano CP. Ahmed iliyasu ya bada umarnin fara...