Zamu dauki mataki akan jami’anmu dake hada kai da ‘yan siyasa -Hukumar kula da shige da fice Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice ta...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce tana dakon hukuncin da babbar kotu zata yanke kan zaben fida gwani na jam’iyyar APC dake...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da Sakandire ta kasa (JAMB), ta kwace lasisin rubuta jarabawa a wasu cibiyoyi guda goma sha hudu sakamakon masu matsaloli...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce a sabon wa’adin mulkin sa na shekara hudu masu zuwa, zai mayar da hankali ne wajen inganta rayuwar jama’a ta...
Shugaban kasa Muhammadu na kan hanyar sa zuwa kasar Senegal don hallatar bikin rantsar da zababban shugaban kasar Senegal Macky Sall. Wannan na kunshe cikin sanarwar...
Kungiyar yarabawa zallah ta Afenifere ta yi kira da a aiwatar da zabe ta na’urar mai kwakwalawa da kuma sake yin rijisstar zabe sabo, a yayin...
A yayin da aka fara gudanar da zaben cike gurbi a jihar Adamawa a yau, matainakin babban sifeton yan sandan kasar nan daga shiyya ta uku...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya rufe karbar rajistar masu neman aiki a hukumar a jiya Laraba tare da fara tantance wadanda suka fi cancanta. Hakan...
‘Yan majalisar dattawa da ke goyon bayan shugaban masu rinjaye na majalisar Sanata Ahmed Lawan sun musanta cewa, Sanata Ahmed Lawan idan ya samu nasarar...
An sako fitaccen makarancin Alkur’anin nan Sheikh Ahmad Suleiman, wanda wasu ‘yan bindiga su ka sace shi da abokan tafiyar sa a kwanakin baya. A...