Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya ce ya kamata Ministan Sadarwa, Bosun Tijani, ya tabbatar ana amfani da fasahar zamani da kuma kwarewarsa wajen yakar...
Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Sanusi Lamido Sanusi, ya goyi bayan shirin mayar da wani bangare ma’aikatun CBN guda biyar daga shalkwatarta dake Abuja...
Fitaccen malamin addinin musuluncin nan a Kano Sheikh Tijjani Bala Kalarawi ya ce, yin sulhu tsakanin shugabannin manyan jam’iyyun siyasar ƙasar nan alkhairi ne ga alummar...
Gwamnatin jihar Taraba, ta sanar da haramta amfani da babura kowane iri a Jalingo, babban birnin jihar. Haka kuma, gwamatin ta sanya dokar takaita zirga-zirgar Babura...
Babbar kotu a Abuja ta soke kasafin kuɗin jihar Rivers na kimanin Naira Biliyan Dari Takwas wanda majalisar dokokin jihar ƙarƙashin jagorancin ɓangaren Edison Ehie ta...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Nijeriya NAFDAC, ta ce, ta samar da ingantattun hanyoyin bin diddigin abubuwan da ake amfani da su na...
Rahotonni daga Karamar hukumar Keffi na jihar Nasarawa, sun tabbatar da rasuwar wasu mutane uku yayin da wasu kuma suka jikkata a wani hadarin zaftarewar kasa...
Gamayyar kungiyoyin matasan jam’iyyar APC reshen jihar Kano sun yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da kwamitin zartarwa na jam’iyyar na kasa da su...
Kwarewa da tabbabatar da adalci da alkalan kotun kolin kasar nan suka yi wajen yanke hukuncin shari’ar jahar Kano ya kara dawo da martabar fannin shari’a...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na zamanantar da dukkanin wuraren ajiye motoci a faɗin jihar domin samun daidaito. Mai baiwa gwamna shawara na musamman kan...