Rundunar sojin kasar nan ta tabbatar da mutuwar sojojin ta 23 inda kuma wasu 31 suka samu raunuka bayan da mayakan Boko Haram suka kai hari...
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba tace mutane talatin da biyar ta cafke da ake zargin su da hannu wajen kitsa rikicin da ya kunno kai jihar...
Wasu daga cikin jihohin kasar nan ba za su sami Dala Miliyan dari 700 na kudaden tallafi daga bankin kasar nan in har suka gaza buga...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a karon farko ya yi tsokaci kan batun nan na zargin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da karbar nagoro a hannun ‘yan...
Kamfanin da ke aikin gina babbar hanyar garin Badin zuwa Lagos ya ba da tabbacin kammala aikin Titin daga nan zuwa shekarar 2021. Babban jami’in gudanawar...
Alamu na nuni da cewar har yanzu ba’a kawo karshen rikicin ja-’in-ja kan sabon mafi karancin albashi ba tsakanin kungiyar kwadago da gwamnatin tarayya, kasancewar wasu...
Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta ce ba gaskiya bane sanarwar da majalisar dattawa ta fitar cewa ‘yan ina da kisa ne suka yi yunkurin kashe...
Shugabannin kungiyar kwadago ta kasa wadanda suka janye yajin aikin da suka yi barazanar farawa a yau Talata, sun cimma wata yarjejeniya kan mafi karancin albashi...
Kamafanin main a kasa NNPC ya baiwa masu ababen hawa tabbacin cewa yana da isasshen Man fetur da dangoginsa da za su isa ga jama’a, duk...
‘Yan bindiga sun sace wasu jami’an hukumar kula da lafiya a matakin farko na jihar Nassarwa guda uku. Mai Magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar...