Jami’an tsaro sun mamaye majalisar dokokin Najeriya da safiyar yau Talata. Jami’an tsaro da suka rufe fuskokin na hukumar tsaro ta farin kaya DSS sun rufe...
Fadar shugaban kasa ta yi watsi da kalaman da jam’iyyar adawa ta PDP ke yi cewar shugaban kasa Muhammadu Buhari zai fara hutun kwana 10 ne...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da shugabanin jam’iyyar APC da kuma wasu gwamnonin jam’iyyar a dai-dai lokacin da mambobin ke kakar ficewa daga cikinta. Dukkanin...
Kungiyar kare hakkil bil’adama ta Amnesty International ta ce mutane 371 aka kashe a Jihar Zamfara daga watan Janairun bana zuwa yanzu, sannan daruruwan mutane suka...
Shugaban majalisar Dattijai Sanata Abubakar Bukola Saraki ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC a yau Talata. Cikin wata sanarwa da ya sanya a shafin sa...
Hukumar EFCC ta yi holin wasu manyan jami’an hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta INEC na jihar Ogun a gaban babbar kotun jihar Legas saboda...
Rundunar sojin kasar nan tayi sauyin wuraren aiki ga wasu manyan jami’an ta da ke sassa daban-daban da nufin kara tsaurara matakan tsaro a fadin kasar...
Wasu ‘yan bindiga sun harbe shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Ideato ta Arewa da ke jihar Imo wato Sunny Ejiagwu da safiyar yau Juma’a. Ejiagwu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikewa Majalisar Dattijai wasikar neman tabbatar da Farfesa Bolaji Owasanoye a matsayin shugaban hukumar nan mai yaki da cin hanci da...
Majalisar Dattijai ta zayyano wasu matsaloli da ke gabanta, da suka zamo karfen kafa wajen amincewa da kudurin samar da ‘yan-sandan Jihohi a kasar nan. Shugaban...