Gwamnatin tarayya, ta bayyana cewa, al’ummar kasar nan za su shiga cikin mawuyacin hali matukar kungiyar kwadago ta kasa NLC ta dage a kan bakanta na...
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta sanar da shirin bayar da tallafin karatu na musamman ga ƴan asalin jihar da suka yi...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce za ta yi aiki ka faɗa da kafaɗa haɗa da ƙungiyar Alkhairi Orphanage and Women Development domin ci gaba da tallafa...
Wata kwararriyar likitar mata a asibiti Amiu Kano Dakta Zainab Datti Ahmad ta ce, rashin tsaftace jiki lokacin al’ada ga Yaya Mata shi ne ke haifar...
Wata babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’ah Amina Aliyu, ta umarci hukumomin tsaro da su kauce wa duk wani yunkuri na fitar da Mai...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta musanta wani labari da ke yawo a shafukan sada zumunta dake cewar an bai wa mambobinta kudade da Motocin Don yin...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin a kamo tsohon Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, bisa zargin haifar da tashin hankali a...
Gwamnan Alhaji Abba Kabir Yusuf ya mika wa sabon Sarkin Kano Alhaji Sanusi Lamido Sanusi II shaidar tabbatar da shi a matsayin Sabon Sarkin Kano na...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona ta raba gari da mai horas warta Xavi Hernandez. Xavi zai jagoranci wasan da Barcelona inda za ta kara da Sevilla...
Majalisar dokokin Kano ta umarci shugabannin Kantomomin ƙananan hukumomin jihar nan 44 da su je gaban komitocinta domin tantance su a Litinin mai zuwa. Hakan dai...