Gwamnatin jihar Kano tace zata ɗauki matakin kare aukuwar samun ambaliyar ruwa a faɗin jihar, bayan da Hukumar kula da yanayi ta ƙasa tace za a...
Fadar Shugaban Kasa ta musanta rahotannin da ke yawo cewa an sauke Sanata George Akume daga mukaminsa na Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF). A wata sanarwa da...
Rahotanni sun bayyana cewa mutane 16 sun mutu, yayin da 400 kuma suka jikkata, inda jami’an tsaro suka kama karin matasa 61 a zanga-zangar da aka...
Rundunar Sojin Najeriya, ta tabbatar da mutuwar dakarunta 17 yayin da wasu kuma suka samu raunika a wata musayar wuta tsakanin sojojin da kuma ‘yan bindiga...
Hukumar Shari’a ta jihar Kano ta kai ziyara ofishin Babbar Jojin jiha, Mai shari’a Dije Abdu Aboki domin kulla alakar aiki. Shugaban Hukumar Sheikh Abbas...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Anambra ta kama wasu matasa biyu da ake zargi da aikata laifukan garkuwa da mutane da kuma fashi da makami, a...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana ranar Alhamis 26 ga watan Yunin bana a matsayin ranar hutu domin murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1447 bayan hijira....
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, za ta gana da masu ruwa da tsaki na Jam’iyyar adawa ta PDP yau Talata dangane da taron...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta musanta zarge-zargen da ake yada wa na cewa ana hada baki da jami’an tsaro wajen aikata magudin zabe. Babban Sufeton...
Majalisar tsaron kasar Iran, ta ce, harin da ta kai sansanonin sojin Amurka da ke cikin Qatar ba shi da niyyar cutar da ƙasar. Ta...