Ƙungiyar masu ƙere-ƙere da sarrafa kayayyakin abinci da kuma masu bincike don gano ilmin da zai amfanar da al’umma ta CONERSEN a Kano, ta ce riƙo...
Ƙungiyar likitoci masu neman kwarewa ta ƙasa shiyyar Aminu Kano dake a Kano ta musanta cewar gwamnatin tarayya ta zauna da ƙungiyar likitocin. Shugaban ƙungiyar Dakta...
Hukumar dake kula da matsalolin da suka shafi zaizayar kasa hanyoyin ruwa da kuma dumamar yanayi ta jihar Kano tace a shirye take wajen ganin ta...
Yan majalisar dattawan Nijeriya sun yi watsi da bukatar shugaba Bola Ahmed Tinubu na neman izinin tura dakarun kasar zuwa Jamhuriyar Nijar bayan kungiyar ECOWAS ta...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yace duba can-canta ne ya sanya shugban kasa sauya sunan Maryam Shetty da ga cikin jerin sunayen Ministocinsa....
Guda daga cikin ‘yan daba da rundunar ‘yan sandan jihar Kano ke nema ruwa a jallo, Nasiru Abdullahi da aka fi sani da Chile Maidoki, ya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata bada fifiko a bangare kimiyya da fasaha, don tabbatar da cigaba a bangaren. Kwamishina ma’aikatar kimiya da fasaha da...
Hukumar tace Fina-finai da Dab’i ta Jahar Kano ta shirya tsaf domin Hada hanu da Hukumar Shari’a ta Kano dan tsaftace harkar Fina-finai tare da kawo...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da fitar da naira biliyan bakwai domin gudanar da wasu manyan ayyuka a fadin jihar. Kwamishinan yada labarai na jihar, Malam...
Shugaban hukumar bada ruwan sha ta jihar Kano Injiniya Garba Ahmad Bichi yace babu wani karamin ma’aikaci a hukumar da ake yankewa albashi tun bayan shigarshi...