Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, zai yi biyayya ga umarnin kotu na dakatar da shirin Muƙabalar malamai. Gwamnan ya bayyana hakan ne...
Kotun majistiri mai lamba 12 da ke gidan Murtala ta dakatar da Gwamnatin Kano daga shirin gabatar da Muƙabala tsakanin Malam Abduljabbar Kabara da Malaman Kano....
Gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da matsayar da Jama’atu Nasril Islam bisa jagorancin Sarkin Musulmi ta ɗauka kan shirin muƙabalar malamai a Kano. Da yake...
A daren jiya Laraba 3 ga watan Maris 2021, wasu mutane dauke da makamai da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sunyi kokarin kutsa kai...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Gwaram a jihar Jigawa Alhaji Yuguda Hassan Kila ya rasu. Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Ƙunci da...
Majalisar zartarwa ta kasa (FEC) a jiya laraba ta amince da sake fasalta aikin titin Kano zuwa Abuja. Majalisar ta ce a yanzu za a kashe...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC ta yi ƙarin bayani kan rashin biyan ma’aikatan wucin gadi da suka yi mata aiki lokacin zaɓen...
Wasu ƴan bindiga sun afkawa garin Rurum na ƙaramar hukumar Rano da ke nan Kano. Rahotonni sun ce, ƴan bindigar sun shiga garin ne da misalin...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III ya yi watsi da shirin Gwamnatin Kano na shirya muƙabalar malamai. Sarkin ya bayyana hakan ne ta cikin...
Gwamnatin Jihar Kano ta rufe wasu cibiyoyin lafiya 3 sakamakon kin sabunta rijstar su na shekarar 2020. Wannan dai na cikin wata sanarwa da hukumar...