Dokar kare haƙƙin yara, ta tsallake karatu na biyu a zauren majalisar dokokin jihar Kano. Dokar ta kai wannan mataki ne a zaman majalisar na Litinin...
Kungiyar yan takarar jam’iyyar APC ta kasa reshen jihar Kano ta ce nan gaba kadan gwamnatin shugaba Buhari zata kawo karshen matsalar tsaro da ya addabi...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce za ta yiwa siyasar jihar Kano garanbawul domin magance rikice rikicen ‘yan jagaliyar siyasa na sare sare. Kwamishin...
Tsohon Kwamishinan ayyuka na Gwamnatin Kano Engr. Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya ya goyi bayan hukumar KAROTA kan tilasta wa masu adaidaita biyan kuɗin haraji. A cikin...
Daga: Zainab Aminu Bakori Masani kan sha’anin tsaro kuma mai bincike a fannin aikata manyan laifuka a jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke nan Kano...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano KAROTA ta ce, ya zama tilas ga duk masu baburan adaidaita sahu su riƙa biyan harajin Naira ɗari-ɗari...
Ƙungiyar muryar matuƙa baburan adaidaita sahu ta Kano ta ce, babu gudu ba ja da baya kan shirin ta na tsunduma yajin aiki a yau Litinin....
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ƴan sanda sun karɓe binciken da ta fara kan jami’inta da aka samu a wani Otal da ke Sabon...
Jami’an sintiri na Bijilante a nan Kano sun ƙwato wasu mutane huɗu daga hannun masu garkuwa da mutane a ƙauyen Gammo da ke ƙaramar hukumar Sumaila....
Ƴan sanda sun cafke wasu mutane biyu da ake zargi da shirya zanga-zangar masu baburan adaidaita sahu a Kano. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan...