Gwamnatin Kano ta ce, za ta sauya wa gidan adana namun daji na jihar matsuguni. Kwamishinan raya al’adu da kayan tarihi na Kano Ibrahim Ahmad ne...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke wani matashi Kabiru Muhammad a unguwar Ɗanbare ɗauke da sinƙi-sinƙin tabar wiwi 49. An sarrafa tabar ne tamkar sinƙin...
Wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da ɗan uwan ministan noma Alhaji Sabo Nanono. Ƴan bindigar sun shiga ƙauyen Tofai da ke garin Zugaci na ƙaramar...
Kwmishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Habu Ahmad Sani, ya ziyarci Makarantar yara ‘yan gudun hijira da ke mariri tare da kai musu tallafin kayan abinci...
Cibiyar bada horo kan ayyuka na musamman ta African Coaches Initiative horas da matasa a nan Kano kan hanyoyin tabbatar da zaman lafiya. Yayin taron an...
Gwamnatin Kano ta ce za ta dauki mataki mai tsauri a kan makarantun da ke cakuda dalibai da yawa a cikin azuzuwa. A cewar gwamnatin ta...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta dakatar da kwamandan Hisbah na ƙaramar hukumar Dala Suyuɗi Hassan Muhammad. Jami’in yaɗa labaran hukumar Ibrahim Lawal Fagge ne ya...
Kungiyar ma’aikatan asusun kula da kananan yara ta majalisar dinkin duniya UNICEF anan Kano, ta bukaci a rika taimakawa marayu don rage musu radadin rashin iyaye...
Gwamnatin tarayya ta amince ta cire malaman jami’oin kasar nan daga cikin tsarin albashin na IPPIS tare da biyansu ariya na albashinsu tun daga watan Fabrairu...