

Babbar kotun tarayya da ke Gyaɗi-gyaɗi a Kano ta ci gaba da sauraron ƙarar da Malam Abduljabbar Kabara ya shigar kan matakin da Gwamnati ta ɗauka...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano KAROTA ta ce, babu sassauci ga duk masu baburan adaidaitan sahun da basa biyan harajin da Gwamnati ta...
Wani magidanci ya rataye kansa a unguwar Sauna Kawaji da ke ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano. Mutumin mai suna Sabi’u Alhassan mai kimanin shekaru 62 a...
Kano Pillars ta nemi kamfanin Aiteo da ya biya ta haƙƙoƙinta na kuɗi har miliyan 25 na lashe gasar kofin ƙalubale ta ƙasa a shekarar 2019....
Ƙungiyar matasan mazaɓar Hotoro NNPC, ta miƙa kayan tallafin kiwon lafiya ga wasu asibitoci uku da ke yankin. Shugaban ƙungiyar Kwamared Jamilu Magaji Saleh Hotoro ne...
Daga: Hajara Hassan Sulaiman Jami’ar Maryam Abacha da ke Maradi a jamhuriyar Nijer ta ce za ta mayar da hankali wajen zakulo yaran da suke...
Gwamnatin jihar Kano ta aike da tallafin naira miliyan goma sha takwas ga mutanen da rikicin jihar Oyo ya shafa a makon da ya gabata. ...
Gwamnatin tarayya ta gargadi manoman da take tallafawa da kayan amfanin gona, su yi amfani da kayan ta hanyar da ta dace. Ministan harkokin noma...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke babban jami’in hukumar Hisbah ta jihar Kano mai kula da kamen almajirai da mata masu zaman kansu. An cafke...
Ministan kula da harkokin noma, Muhammad Sabo Nanono ya bukaci malaman gona da su kara azma wajen koyar da manoma sabbin dabaru domin bunkasa harkokin noma...