Gidauniyar Dangote ta bayyana cewar, alhakin gwamnatin Kano ne daukar samfurin mutanen da cibiyar zata yiwa gwaji, a sabon dakin gwajin cutuka na zamani da gidauniyar...
Hukumomi a Kano sun ce izuwa yanzu mutane 50 aka sallama bayan sun warke daga cutar Covid-19 a jihar. Gwamnatin Kano tace a ranar Lahadinnan an...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da arika bude mayankar Abbatuwa a ranakun Litinin da Alhamis da ake sassauta dokar kulle a jihar. Gwamna...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da fara rabon takunkumin rufe baki da hanci miliyan biyu ga al’ummar jihar. A yayin kaddamar da rabon...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta umarci kotun tafi da gidanka kan ta rika hukunta duk wadanda aka kama basa sanya takunkumin fuska don kariyar cutar...
An haifi marigayi Dan Iyan Kano Yusuf Bayero a shekarar 1933, ya halarci makarantar Elementary ta Kofar Kudu. Marigayi Alhaji Yusuf Bayero ya kasance mamba a...
Yayinda dokar kulle da zaman gida ke cigaba da gudana a wasu jihohin kasar nan ciki harda jihar Kano, sai gashi wani jami’in dan sanda a...
Kungiyar Tallafawa Marayu da marasa karfi wato Hope for Orphans and Less Privileged Initiative (HOLPI) ta jaddada kudirin ta na ci gaba da tallafawa mabukatan da...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa sabon sarkin Rano maimartaba Alhaji Kabir Muhammad Inuwa takardar kamar aiki. Maitaimakawa gwmanan Kano kan sabbin kafafan...
Hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe-korafe ta jihar Kano ta cimma yarjejeniya da kungiyar kamfanonin shinkafa domin sayar da babban buhu akan kudi naira...