Yayin da ake tantance shugaban kwamitin sake yin nazari kan karantun Almajiranci da na tsangayu Baba Impossible, yace lokacin da yake rike da mukamin shugaban hukumar...
An dai tantance Shehu Na’Allah Kura wanda aka wasu daga cikin ‘yan majalisar sun yi masa tambaya kan yadda ya gudanar da aikin sa yana kwamshinan...
A halin da ake cikin ana tsaka da tantance tsohun kwamishinan shari’a Barrister Ibrahim Muktar yayin da ya bayyana irin cigaban da ya kawo a zangon...
Kai tsaye: An dai cigaba da tantance kwamishinoni A halin da ake cikin shugaban majalisar dokoki ya kira Muhammad Sunusi Kiru yayin da fara bayanai kan...
Kai tsaye: An dai cigaba da tantance kwamishinoni A halin da ake cikin shugaban majalisar dokoki ya kira Muhammad Sunusi Kiru yayin da fara bayanai kan...
Biyo bayan karbar rahoton da kwamitin kwararru na sake duba yanayin karantun Almajirai a jihar Kano wanda Muhammad Tahar Adamu yake jagoranta gwamnatin Kano ta bada...
Wasu dandazon matasa maza da mata ne suka fito dauke da kwalaye da rubuce-rubuce a karamar hukumar Rimingado inda suke nuna bacin ransu dangane da yanayin...
Sakataren gwamnatin jihar Kano Alhaji Usman Alhaji ya bukaci jama’a da su rika baiwa jami’an hukumar kashe gobara ta jihar Kano hadin kai a yayin da...
Kotun daukaka kara dake zama a jihar Kaduna soke zaben dan majalisa mai wakiltar kananan hukumomin Tudunwada da Doguwa a majalisar wakilai ta kasa Alhassan Ado...
Hukumar kula da Asusun taimakekeniyar lafiya ta Jihar Kano ta musanta zargin da ake yi wa hukumar na cewa ba ko wace irin rashin lafiya hukumar...