Gobara ta yi sanadiyar mutuwar wasu iyalan gida su uku a yankin Dorayi-Giza a cikin karamar hukumar Kumbotso da daren jiya Laraba. Wutar dai ta tashi...
Sabon shugaban majalisar dokokin jihar Kano Abdul’aziz Garba Gafasa, ya sha alwashin tafiya tare da kowa da kowa ba tare da nuna fifikon jam’iyya ba. Abdul’aziz...
Jami’ar Bayero ta Kano ta bayyana aniyarta ta kara kaimi wajen samar da ingantaccen yanayin koyo da koyarwa ga dalibai. Shugaban jami’ar Farfesa Muhammad Yahuza Bello...
Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi ll ya musanta zargin da Hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci da rahsawa ta jihar Kano ke...
Mai Martaba Sarkin Rano Alhaji Tafida Ila Autan Bawo ya dakatar da Hakimin Tudun Wada Dr Bashir Muhammad da na Karamar hukumar Bebeji Alhaji Haruna Sunusi...
Majalisar masarautar Kano ta sanar da dakatar da Hawan Nassarawa da Hawan Dorayi da aka shirya za a gudanar a yau Alhamis da kuma gobe Juma’a....
Ku kasance da mu a cikin shirin Al-Azkar na yau Juma’a 14/8/1440AH dai da 19/4/2019. Insha Allah Dr Muhammad Nazifi Inuwa zai shigo dan kawo muku...
[foogallery id=”9114″]
Inna lillahi wa inna ilaihirraji’un!With deep grief and total submission to the will of Allah, I announce the death, at child birth, of my dear daughter...