Cibiyar wanzar da damokaradiya da cigaba al’umma DAAG ta bayyana cewa yawan ciwo bashi da gwmanatin jihar Kano ke yi ba zai haifar da mai ido...
Kungiyar maikatan jinya ta jihar kano ta bayyana takaicin ta kan yadda gwamnatin kasarnan tace sai an cika wasu kaidoji masu tsauri kafin maikacin jinya ya...
Kungiyar masu ƙanan sana’o’i da kuma matsakaita ta jihar Kano Nassi ta musanta labarin da ake yadawa na cewar an kara kudin Burkila da kuma Lebura...
Manajan daraktan Hukumar Kula da gidajen ajiye namun daji da aka fi sa ni da gidan “Zoo” Alhaji Sadik Kura Muhammad ya gargaɗi al’umma da su...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayi kira da ƴan ƙwallon kafa da su yi ko yi da kyauwawan halayen shugaban ƴan wasan super...
Shugaban kasuwar Kantin Kwari a Kano ya ce gwamnati ta amincewa ƴan kasuwa su riƙa ajiye abin hawa da Lodi a filin Idi da ke Ƙofar...
Wasu daga cikin ‘yan kasuwar mai Ƙarami Plaza da ke yankin Malam Kato a Kano, sun bukaci hukumar kula da ingancin abinci da magunguna NAFDAC ta...
Shirin Gidan Yanci Fellowship shiri ne da zai koyawa matasa guda 15 da zai koyawa matasa dabaru da kuma hanyoyi da zasu zakulo matsalolin da...
Wani matashi mai sana’ar sai da katin waya ya a Jihar Kano’ cr bayyana cewa da jarin katin dubu uku ya siya babur da yake hawa....
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta fara shirin gina sabbin wuraren ajiye motoci domin zamanantar da harkar sufuri a jihar. Mai baiwa gwamna shawara na musamman...