Yajin aikin matuƙa babura masu ƙafa uku da aka fi sani da Adaidai sahu a Kano ya buɗe ƙofar cin kasuwar masu motocin ƙurƙura. Tun bayan...
Ɗaruruwan fasinjoji a Kano na ci gaba da yin tattaki tun daga safiyar yau Litinin, sakamakon yajin aikin direbobin babur mai ƙafa uku. Fasinjojin dai sun...
Wani lauya me zaman kansa anan Kano ya ce, hukuncin da hukumar KAROTA ta yi ga matuƙa baburan a daidaita sahu na biyan kudin haraji duk...
Hukumar KAROTA a jihar Kano ta ce, rashin zirga-zirgar babura masu ƙafa a kan titinan Kano ya sanya ana yin tuƙi cikin bin doka. Shugaban hukumar...
Shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Ɗanagundi ya ce matuƙa baburan adaidaita sahu a Kano za su gane shayi ruwa ne. Baffan ya bayyana hakan ne yayin...
Hukumar KAROTA ta jihar ta ce, babu wani matuƙin baburin dadidaita sahu da zai ci gaba da yin sufuri akan titi ba tare da ya sabunta...
Ɗalibai ƴan asalin jihar Kano biyar sun shiga jerin sunayen waɗanda suka yi fice wajen ilimin kimiyya da fasaha a duniya. Sunayen ɗaliban da a ka...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Universal Declaration of Human Right da ke Kano ta ce, samar da yawan ƙungiyoyin kishin al’umma a Kano shi ke...
Tawagar gwamnatin tarayya ta kai wa mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ziyarar ta’aziyyar rasuwar Alhaji Bashir Usman Tofa. Tawagar na ƙarƙashin jagorancin ministan...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasar Najeriya a jam’iyar NRC, Alhaji Bashir Usman Tofa ya rasu. Marigayin ya rasu da asubahin ranar Litinin bayan wata gajeriyar rashin...