

Majalisar dokokin jihar Kano ta yi kira ga gwamnatin Kano da ta gyara tare da sake gina masallacin Juma’a na cikin Birni, tare da gyaran hanyoyin...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa NDLEA, shiyyar Kano, ta ce tana samun gagarumin nasara a yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi a...
Wata Babbar Kotun Majistire da ke zamanta a unguwar Gyadi-gyadi a ƙwaryar birnin Kano, ta soke umarnin da ya rufe makarantar sakandare ta Prime College, inda...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta ce, ta gano wasu Mata da ake zargin ana ƙoƙarin yin safararsu zuwa wasu ƙasashe domin neman kuɗi. Mataimakin...
Gwamnatin tarayya ta ce nan da watanni uku masu zuwa za ta kammala aikin wuta mai amfani da hasken rana a Asibitin koyarwa na Malam Aminu...
Hukumar hana fasakwauri ta kasa Kwastom ta ce za ta hada kai da yan kasuwa wajen magance bata garin dake shigo da gurbatattun kaya kasar nan....
Gwamnatin Jihar Kano ta haramta yin amfani da injina wajen sare Bishiyu ba bisa ka’ida ba a fadin jihar. Kwamishinan ma’aikatar Muhalli da sauyin yanayi...
Rundunar tsaro ta Civil Defense a Kano ta kama wani Dan Tsibbun Malami da take zargi da laifin damfarar wata mace sama da Miliyan daya da...
Hukumar karɓar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Kano, ta ce za ta hukunta duk wani ma’aikaci da ya yi sakaci ko kin...
Hukumar zabe mai zaman kanta Najeriya INEC shiyyar Kano, ta ja kunnan mutanen da suka san suna da rijistar zabe da su guji zuwa domin sake...