Babbar Kotun Tarayya, dake zamanta a Abuja, ta saka ranar 30 ga watan Nuwambar wannan shekara a matsayin ranar da za ta yanke hukuncin karar da...
Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, albarkacin ƙasar Saudiyya yake sabinta titin Ahmadu Bello da ke Kano. Gwamnan ya bayyana hakan ne a daren Alhamis,...
Gwamnatin jihar Kano ta haramta shiryayawa ko haska finan-finan kwacen waya da masu nuna ta’ammali da kwayoyi. Shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano Isma’ila Na-Abba Afakhallahu,...
Tsaro:Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce akwai akwai barazanar tsaro a ƙananan hukumomin Kano 17. Mai magana da yawun rundunar DSP Abdullahi Haruna Kiyawa shi...
Allah ya yiwa sarkin Gaya Alhaji Ibrahim Abdulkadir rasuwa. Sarkin ya rasu sakamakon fama da rashin Lafiya. Wata majiya daga makusancin sa ta tabbatar da rasuwar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wata mata da ake zargin ta damfari wasu mata sama da naira dubu dari biyu ta hanyar nuna musu...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da Alhaji Shehu Rabi’u a matsayin sabon kwamandan rundunar bijilanti. Wannan na zuwa ne bayan cika kwanaki 58 da rasuwar babban...
Ƴan kasuwar Dawanau a nan Kano sun alaƙanta tashin farashin kayan masarufi da yadda masana’antu da manyan ƴan kasuwa ke saye kaya su ɓoye har sai...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta yi haɗin gwiwa da kasuwannin sayar da wayoyin hannu domin su riƙa samun bayanan masu ƙwacen waya. Jami’in...
Gwamnatin jihar Kano za ta farfaɗo da alaƙar da ke tsakanin ta da Pakistan. Dawo da alaƙar za ta mayar da hankali wajen inganta fannin ilimi...