Al’ummar karkara su samar da Burtalai tsakanin makiyaya da manoma – Sarkin Kano Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci Al’ummar karkara da...
Majalisar dokokin jihar Kano ta buƙaci gwamnatin jihar Kano ta kori shugaban hukumar tattara kuɗaɗen haraji ta jihar Kano Abdurrazak Datti Salihi. Majalisar ta cimma matsayar...
Hukumar KAROTA ta jihar kano ta tabbatar da rasuwar jami’in ta anan kano. Mai magana da yawun hukumar Nabulisi Abubakar Kofar Na’isa ne ya tabbatar da...
Wani mai sharhi da kuma nazarin dokokin ƙasar nan ya bayyana cewa abinda ya jawo jihar Kaduna tafi jihar Kano tara kudin haraji shi ne ƙin...
Masanin tsaro a jamiar Yusuf Maitama Sule a nan Kano ya ce, jihar na cikin barazanar tsaro sakamakon yadda ake samun bakin fuska a cikin a...
Rahotanni daga hukumar lura da kotunan musulunci ta jihar Kano na cewa an shiga ruɗani sakamakon zargin ɓatan dabon kuɗaɗen marayu. Bayanai sun nuna cewa zunzurutun...
Gwamnatin jihar Kano ta buƙaci makarantu da su mayar da hankali wajen cusawa ɗaliban su ɗabi’ar shuka bishiya. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne ya...
Allah ya yiwa Ahmad Aliyu Tage rasuwa guda daga cikin jaruman masana’antar Kannywood. Jarumin ya rasu a Litinin din nan, bayan wata gajeriyar rashin lafiya. Darakta...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta yi sammacin shugaban hukumar tattara haraji na jihaar Abdurrazaƙ Datti Salihi. A baya-bayan nan dai Freedom Radio ta yi wasu jerin...
Gwamnatin jihar Kano, ta bada umarnin cewa daga ranar Lahadi, ba za’a ƙara sayarwa ko bayar da hayar gida ko fili ba a faɗin jihar, ba...