Ƙwararren ɗan jarida anan Kano Dakta Maude Rabi’u Gwadabe ya ce, ko kusa ko alama bai ga wani cin zarafin aikin jarida da a kai a...
Sakataren ƙungiyar Izala na ƙasa Malam Kabiru Haruna Gombe ya ce, ya yafewa tsohon Kwamishinan ayyuka na Kano injiniya Mu’azu Magaji Ɗan sarauniya. Wannan dai na...
Gwamnatin jihar Kano za ta fara aikin gyaran titin Ɓul-ɓula da Gayawa a ƙaramar hukumar Nasarawa. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne ya bayyana hakan,...
Jami’ar Bayero dake nan Kano, ta amince da daga likkafar manyam malamai guda 27 zuwa matakin Farfesa da kuma 47 zuwa matakin dab da zama Farfesa...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama matar nan da ake zargi da laifin satar jaririn wata mace a Asibitin Murtala. Mai magana da yawun rundunar ‘yan...
Iyalan ɗaya daga cikin Dattawan da suka kafa jam’iyyar siyasa ta Nepu a shekarar 1950, Alhaji Magaji Danbatta, sun gina makarantar Naziri da Firamare ga al’umma....
Gwamnatin jihar Kano ta bullo da tsarin duba ababen hawa ta hanyar amfani da na’ura don rage yawan aukuwar hadari. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ne ya...
Hukumar raya kogunan Hadeja da jama’are ta musanta zargin da wasu kananan hukumomi anan Kano suka yi kan ambaliyar ruwa. Wannan dai ya biyo bayan yadda...
Sakataren ƙungiyar Izala na ƙasa Malam Kabiru Haruna Gombe ya yi barazanar maka tsohon Kwamishinan ayyuka na Kano Engr. Mu’azu Magaji Ɗansarauniya a gaban kotu. Kabiru...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa ta cafke mutane 60 cikin kwanaki biyu da laifin tu’ammali da kwayoyin maye. Hukumar reshen jihar Kano...