Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da rushe hukumar kwashe shara ta jihar REMASAB. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne ya bayyana hakan yayin zantawarsa da...
Gwamnatin jihar Kano ta fara biyan kuɗaɗen diyya ga al’ummar yankin ‘yan Sabo a karamar hukumar Tofa. Diyyar dai ta biyo bayan karɓar gonakin da kuma...
Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano ta ce za ta samar da wasu dabaru a guraren zubar da shara a fadin jihar. Kwamishinan Muhalli Dakta Kabiru Ibrahim...
Ƴan bindiga sun buɗe wuta ga jerin gwanon motocin gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar ganduje a daren jiya talata. Rahotanni sun ce ƴan sanda uku ne...
Hukumar KAROTA ta ce, daga yanzu lasisin tuƙa adaidaita sahu a Kano ya koma Naira dubu ɗari maimakon dubu takwas da ake yi a baya. Shugaban...
Gwamnatin tarayya ta ce sabon nau’in irin wake da ake wa laƙabi da SAMPEA-20T, wadda cibiyar nazari kan harkokin noma ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke...
Wata babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a kofar kudu anan birnin Kano, ta umarci kwamishinan ƴan sandan jihar Kano da ya kamo mata babbar...
Ƙungiyar masu makarantun sa kai ta jihar Kano, ta zargi gwamnatin jihar Kano da ruguza harkar ilimi wajen aiwatar da shirin ba da ilimi kyauta, kuma...
Gwamnatin jihar Kano za ta aikewa da hukumar KAROTA takardar gargadi sakamakon rashin tsaftar bandakunan su. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Getso ne ya bada umarnin, wanda...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce, tana neman matashin nan ruwa a jallo da yayi ikirarin daina yin sallah sakamakon yi masa aski da aka...