Jam’iyyar PDP ta ƙasa ta yi watsi da wani labari da ake yaɗawa, na cewa ta kori tsohon Gwamnan Kano Rabi’u Kwankwaso daga jam’iyyar. Hakan na...
Jam’iyyar PDP ta dakatar da tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso tana mai zargin sa da hannu a rikicin da ya faru a yayin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, tun bayan fara azumin watan Ramadan, a duk rana tana ciyar da mutane dubu 75 da abincin buda baki a kananan...
An haifi Malam Aminu Kano a ranar 9 ga watan Augusta 1920 a unguwar Sudawa da ke yankin karamar hukumar Gwale a birnin Kano. Malam...
A ci gaba da kawo muku yadda farashin kayayyaki ya ke a lokacin azumi a wasu daga cikin kasuwanni da ke birnin Kano, a yau wakiliyar...
Gwamnan Kano Dakta Anbdullahi Umar Ganduje, ya ƙaddamar da kyaftin ɗin tawagar Super Eagles ta Najeriya, Ahmad Musa a matsayin sabon ɗan wasan tawagar Kano Pillars....
Jam’iyyar PDP ta kasa ta kammala shirye-shirye don sasanta gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal da tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da kuma...
Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano da haɗin gwiwar hukumar KAROTA sun kama wasu tarin gurɓatattun kayayyakin sarrafa abinci da magunguna a jiya...
Jam’iyyar PDP a nan Kano ta gayyaci ɗaya daga cikin jagororinta Ambasada Aminu Wali domin ya bayyana a gaban kwamitin ladabtarwa na jam’iyyar. A wata sanarwa...
Mai magana da yawun Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars , Rilwanu Idris Malikawa Garu, ya tabbatar da cewar, gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje...