Majalisar dokoki ta jihar Kano, ta buƙaci masarautar Bichi da ta cigaba da baiwa majalisar haɗin kai wajen samun nasarar gudanar da ayyukan cigaban al’ umma....
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce daga yanzu ya fara daukar mataki kan kalaman batanci ga Annabi da Abduljabbar Nasiru Kabara ya yi, tare...
Jam’iyyar APC mai adawa a jihar Zamfara wadda ta daɗe tana fama da rikicin cikin gida, lamarin da ya kai ga rasa kujerar Gwamna a zaben...
Sakamakon rahotanni da aka samu dangane da kalaman na tunzura Jama’a da ka iya kawo tashin hankali da sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ke yi majalisar zartarwar...
Gwamnatin Tarayya ta amince da samar da jami’o’I masu zaman kansu guda 20 a fadin kasar. Ministan ilimin kasar Mallam Adamu Adamu, ya sanar da haka...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci duk masu cibiyoyin kiwon lafiya na zaman kansu, da su bi umarnin da kwamitin kar ta kwana kan yaki da cutar...
Jama’a da dama na ci gaba da yin tsokaci kan rahoton rundunar ƴan sandan Kano game da rasa ran wata ƴar aiki. Tun da farko an...
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta mayar da wa’adin shugabannin kananan hukumomi zuwa shekaru uku-uku zango biyu maimakon shekaru bibiyu. Wannan ya biyo bayan gyaran fuska ga...
Gwamna Nasir El-Rufai ya sanya hannu a wata yarjejeniya da wani kamfani, a wani mataki na raba magunguna a asibitoci da cibiyoyin kiwon lafiya na jihar...
Wani Masani akan harkokiin kananan sanoi Mal Ibrahim Habib ya bayyana cewa, babban matsala da ake fuskanta wajen karba tallafin bunkasa sana’o’I shine yadda ake gindaya...