Gwamnatin tarayya ta ce, Najeriya ba ta cikin jerin ƙasashen da ake cin zarafin ƴan jarida a yanzu. Ministan shari’a kuma atoni janar na ƙasa Abubakar...
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya ce, Najeriya za ta iya kawo karshen matsalolin gurabatar yanayi nan da shekarar 2060. Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa...
Gwamnatin tarayya ta ce samar da sabuwar manhajar tashoshin kallon talabijin kyauta ta zamani zai bunƙasa al’adun al’ummar Najeriya. Ministan yaɗa abarai da raya al’adu Alhaji...
Hukumar yaƙi da fataucin bil-adama ta ƙasa NAPTIP ta ce daga watan Janairu zuwa na Oktoba na shekarar 2021 ta samu nasarar ceto ƙananan yara sama...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai tafi birnin Glasgow na ƙasar Scotland. Buhari zai halarci taro karo 26 wanda majalisar ɗinkin duniya ta shirya kan batun sauyin...
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandire ta ƙasa NECO ta sanar da cewa ta fitar da sakamakon jarrabawar ɗaliban shekarar 2021. Shugaban hukumar Farfesa Dantali Wushishi ne...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya dawo gida daga ziyarar kwanaki biyar da ya kai ƙasar Saudiyya. Rahotanni sun bayyana cewa, shugaba Buhari ya taso daga filin...
Gwamnatin jihar Kano za ta sake nazartar kwamitin da ke kula da tsaftar kasuwannin jihar a wani mataki na inganta tsaftar muhalli a kasuwannin. Kwamishinan muhalli...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta shirya tsaf don ƙulla alaƙa da ƙasar Denmark domin sarrafa shara ta zamo dukiya. Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Hukumar KAROTA ta kori wani jami’inta mai suna Jamilu Gambo. Shugaban hukumar Baffa Babba Ɗan-agundi ne ya bada umarnin korar jami’in sakamakon kama shi da laifin...