

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya rufe garin Daura domin dakile yaduwar cutar Coronavirus a fadin Daura. Aminu Bello Masari ya bayyana hakan ne yayin...
Gwamnatin tarraya ta bayyana cewa a yanzu haka an fitar ta tan dubu 70 na kayan abinci da suka hadar da Gero Masara da Dawa da...
Rundunar ‘yan sanda jihar Katsina ta cafke wasu matasa biyu da take zargi da sanya Zakami acikin abincin gidan biki, wanda yayi sanadiyyar rasa rayuka. Wannan...
Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta kafa wani kwamiti da zai ke bibiyar kudadan da aka ware domin yaki da cutar Corona. Mai Magana...
An sami rudani kan ajiye aikin da shugagaban hukumar tattara haraji na cikin gida ya yi na jihar Alhaji Sani Abdulkadir Dambo bayan da gwamanan Kano...
An tabbatar da mutuwar mutum biyar yayin da mutum 4 suka sami munanan raunika a wani hatsarin mota da afku akan hanyar Rano zuwa garin Dan...
Wani masanin tattalin arziki dake kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano Dr Gazali Ado, ya bayyana ta’azzarar yaduwar annobar COVID-19 da cewa, ta faru ne...
Shugabar cibiyar kawo Canji, wato ‘center for change’ Dakta, Joe Okei- Odumakin, ta bukaci gwamnatin tarayya da ta gufanar da wadanda aka kama suna da hannu...
Wasu ‘yan Najeriya 7 sun kamu da cutar Coronavirus a China, bayan da aka yi musu gwaji suna dauke da cutar, ya yin da suka ci...
Wani Babban Jami’in Banki Mai kula da shiyyar Arewa ma so yamma, Dakta Sani Yahaya , yace bankin zai bada tallafin kayan taimako na yaki da...