

Daga Abdullahi Isa Ga duk mai bibiyar irin cece-kucen da ya biyo bayan raba masarautar Kano zuwa masarautu guda hudu wanda gwamnatin jihar ta Kano ta...
Kakakin hukumar kashe gobara na jihar kano Alhaji Sa’idu Muhammad ya ja hankalin Al’ummar jihar nan da su maida hankali wajen kashe wuta a lokacin da...
Daga Abubakar Tijjani Rabiu A jiya Talata bakwai ga watan Junairun shekarar 2020 hukumar kwallon kafa ta Afrika CAF ta fitar da sunayen ‘yan wasan goma...
Mutane 11 ne suka rasa rayukan su a wani mumunan hatsarin mota da ya afko da safiyar yau a nan Kano. Hatsarin ya afko ya afku...
Masani a bangaren koyar da ilimin wasanni da motsa jiki wato PHE a kwalejin Ilimi ta tarayya FCE Kano Dr. Isyaku Labaran Fagge, yace ba da-idai...
An bayyana sunan dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dan kasar Senegal Sadio Mane a matsayin wanda ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon...
Daga Abdullahi Isa Tun bayan da kasar nan ta dawo tsarin mulkin Dimukuradiya a alif da dari tara da casa’in da tara (1999), ban yi laifi...
Allah ya yiwa shugaban hukumar kashe gobara ta jihar Kano Alhaji Sagir Madaki mai kimanin shekaru hamsin da shida a duniya, sakamakon gajeriyar rashin lafiya da...
Wani aljani ya bayar da fatawar cewar dukan budurwa yana jawo wa aljanu su hau kanta. Acewar Saurin har ma wannan saurayin aljani ke cewar idan...
Wasu da ake zargin barayi ne sun fasa ofishin sakataren gwamnatin jihar Katsina Alhaji Mustapha Inuwa tare da sace makudan kudade da ya kai naira miliyan...