

Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi II yace matsalar Almajirci ba abu ne da ya shafi addini kadai ba illa abu ne da ya shafi...
A ranar 28 ga watan Disambar shekarar 2018 a yammacin Juma’a Allah yayiwa tsohon shugaban Najeriya farar hula na farko rasuwa ,Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari....
Wasu al’umma a jihar Kano sun fara wani yunkuri na musamman domin gyaran makabartun dake jihar. A jiya Alhamis ne aka fara aikin gyara da tsaftace...
YADDA DOKAR KAFA MASARAUTU TA SAMO ASALI A ranar 8 ga watan Mayu na shekarar 2019 ne Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sa hannu...
Wani lauya a nan Kano Barista Sanusi Musa ya bayyana cewa ko kadan hukumar Hisbah bata da hurumin yin bulala ko cin tara ga wanda ta...
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin rubanya aiyyukan ci gaba da zasu bunkasa jihar ta fannin Ilimi, tattalin arziki, noma, kasuwanci, da lafiya domin ganin jihar...
Jami’ar karatu daga gida ta NOUN za ta fara koyar da Kwasa-Kwasan harsunan Hausa da Larabci da Yarbanci da Igbo cikin tsarin koyo da koyarawar ta...
Wasu mabiya addinin kirista suna zaune ana adu’o’i Wasu mabiya addinin kirista sun tsaya suna addu’o’i Limaman wata majami’a suna tsaye a cikin coci Yayin da...
Anyi nasarar damke matashin ne a lokacin da ake zargin shi da yin garkuwa da wani yaro dan shekaru goma, bayan da iyayen yaron suka yi...
Ita dai wannan budurwar mahaifiyar ta ce ta kai karar ta ofishin kare hakkin dan Adam, inda ta bayyana cewa yarta tana satar mata kudade da...