Shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta Polytechnic Farfesa Mukhtar Atiku Kurawa ya musanta zargin da kungiyar malaman kwalejin ta ASUP da kungiyoyin dalibai suka yi na...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta sake gano wani Yaro tare da ceto shi daga jihar Anambra wanda wasu suka sace shi mai suna Salisu....
A yanzu dai a na tsaka da cin abinci bayan da Hakiman sarki su kamala gaisuwa yayin da mai martaba sarkin Kano ke cigaba da karbar...
Asibitin koyarwa na malam Aminu Kano ya gudanar da aikin kwakwalwa karo na biyu inda suka cire wani tsiro tare da samun nassara gudanar da wannan...
A yanzu dai a na tsaka da cin abinci bayan da Hakiman sarki su kamala gaisuwa yayin da mai martaba sarkin Kano ke cigaba da karbar...
A matsayin sa na jagora wajen kawo sauyi a tattalin arziki da kokari kan bunkasa masa’an tun a jihar Kano Sarkin Kano Muhamma Sunusi na II...
Majalisar dattawa ta sake gabatar da kudirin da ke neman gudanar da daurin shekaru uku ga duk wani mutum da aka kama shi ya aikata wani...
Rahoton wata kungiya mai zaman kanta mai suna IQ Airvisual ,dake zaman ta a kasar Switzeland ta ayyana jihar Kano a matsayin jiha da ta fi...
Kotun daukaka kara da ke Kaduna ta ayyana ranar litinin na makon gobe sha daya ga watan Nuwamba a matsayin ranar da za ta fara sauraran...
Gwamnatin tarayya ta ayyana litinin na makon gobe a matsayin ranar hutu domin bikin Maulidi da tunawa da ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammadu Salallahu Alaihi...