Hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa ta aikewa da gidan talabijin na Channels takardar tuhuma. Wannan ya biyo bayan wasu kalamai da gwamnan jihar...
Ma’aikatar Bunkasa Masana’antu da kasuwanci da Zuba Jari ta Najeriya ta yi hasashen samar wa gwamnatin tarayya da kudaden shiga Naira biliyan 1 daga ayyukan sashinta...
Jam’iyyar PDP ta nada Yemi Akinwonmi a matsayin sabon shugaban ta na kasa. Yemi Akinwonmi wanda shi ne mataimakin shugaban jam’iyyar reshen kudancin kasar nan. Mai...
Babban jojin jihar nan mai shari’a Nura Umar ya sallami wasu Fursinoni 35, wadanda aka tsare su ba bisa Ƙa’ida ba, a gidan gyaran hali na...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bai wa iyalan wasu jami’an ta biyu da suka rasu a bakin aiki tallafin naira miliyan ɗaya da dubu dari...
Ƙungiyar dattawan Arewa ta ce mamayar da yan bindiga suka yiwa kwalejin koyar da harkokin tsaron Najeriya ya nuna cewa tsaron kasar yana da rauni. Sakataren...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA ta ce, ta biya diyyar sama da naira miliyan 163 da dubu dari hudu ga...
Bankuna sun ce duk wanda ya sabawa sabuwar dokar canjin kudaden kasashen ketare zai fuskantar tsatstsauran hukunci daga Babban Bankin Najeriya CBN. Bankunan sun bayyana hakan...
Hukumar kididdiga ta Najeriya ta ce tattalin arzikin kasar ya karu da kashi 5.1 a tsakiyar shekarar nan da muke ci. Hakan na cikin wata sanarwa...
Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziƙin ƙasa ta’annati EFCC ta buƙaci bankunan ƙasar nan su binciki yadda kwastomominsu ke shigar da kuɗi asusun a jiyar...