Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewar Alhassan Ado Doguwa ya kwana a sashin binciken laifukan kisan kai na rundunar da ke Bompai. ...
Bankin bada lamuni na duniya IMF ya shawarci babban bankin Najeriya na CBN da ya kara wa’adin daina amfani da tsoffin takardun kudi daga ranar 10...
Gwamnatin tarayya a Najeriya ta amince da dalibai mata musulmai su rika sanya hijabi a fadin kasar. Hakan na cikin wata takarda da ma’aikatar ilimi ta...
Aikin titin zai hadar da hanyar Kano zuwa Daura, zuwa Kongollam. Wannan aiki za’a yishine duba da rashin girman haryar, tare da dakile hadduran da ake...
Babban bankin ƙasa CBN ya tsawaita wa’adin daina amfani da tsofaffin takardun kuɗi. Gwamnan CBN Godwin Emiefele ne ya bayyana hakan a zantawarsa da manema labarai...
Gwamnatin jihar Kano ta janye goron gayyatar da ta aike wa shugaban kasa Muhammadu Buhari na neman ya kaddamar da wasu ayyuka a jiha Janyewar da...
Majalisar masarautar Rano, ta buƙaci babban bankin ƙasa CBN da ya ƙara wa’adin daina amfani da tsofaffin kuɗin ƙasar nan. Sakataren masarautar Alhaji Sani Haruna Rano,...
Gwamnan ya kuma maye gurbinsa da DaktaNazifi Bichi. An sauke Baba Impossible ɗin ne biyo bayan halin rashin ɗa’a da ya nuna da kuma furta wasu...
Kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu karkashin jagorancimn mai shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola, ta yanke wa Abduljabbar Nasir Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya....
Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar anye da ta sanya na hana Adaidaita sahu bin wasu titunan a Kano. Shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Danagundi ne...