

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce ƙasarsa za ta taimaka wa Najeriya domin shawo kan matsalar tsaro da ke addabar arewacin ƙasar. Cikin wani saƙo da...
Ƙungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen Afirka ta Yamma Ecowas ta ce ta shirya wajen taimaka wa Jamhuriyar Benin da sojoji domin daƙile juyin mulkin da wasu...
Wasu rahotanni masu tushe daga ƙasar Benin sun tabbatar da cewa an fara yunƙurin juyin mulki da safiyar yau Lahadi, inda ake zargin sojojin da...
wani jirgin yaƙi na rundunar sojin saman Nijeriya ya yi hatsari a kusa da kauyen Karabonde da ke ƙaramar hukumar Borgu a Jihar Neja, inda matuka...
Tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar dattawan Najeriya, Ali Ndume, ya buƙaci shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya janye jerin sunayen jakadun da ke gaban...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta ce tarwatsa wani gungun matasa da suka addabi al’ummar unguwannin Medile da Guringawa da fashi da makami. Mai magana...
Sabon ministan tsaro Janar Christopher Musa ya bukaci ilahirin ma’aikatan da ke karkashinsa masu kaki da fararen hula da su yi amfani da dukkanin matakan da...
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Godswill Akpabio ya shigar da Sanata Natasha Akpoti ƙara a kotu kan zargin ɓata masa suna yana mai neman ta biya shi...
Hukumar Rijistar Kamfanoni ta Najeriya CAC ta sanar da cewa daga ranar 1 ga Janairu 2026 za ta fara rufe dukkan masu gudanar da ayyukan POS...
Ma’aikatar Shari’a ta jihar Kano zargi jami’an yan sanda da kama tsohon shugaban hukumar yaki da rashawa ta jihar Barriester Muhyi Magaji Rimin Gado. ...