

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana aniyar fara harkokin karatu a Kwalejin Fasaha ta Gaya Polytechnic nan ba da jimawa ba, yayin da ake ci gaba da...
Rundunar ’Yan Sandan jihar Sokoto ta ce, jami’anta sun hallaka ‘ƴan bindiga biyu tare da ƙwato bindigogi kirar AK 47 guda biyu daga wajensu bayan daƙile...
‘Yan takarar shugabancin ƙasa da wasu jam’iyyun siyasa sun rattaba hannu kan Yarjejeniyar Zaman Lafiya ta Ƙasa domin gudanar da kamfen na zaɓen 2027 cikin lumana,...
Alƙaluman hukumar lafiya a Kamaru sun ce mutanen da suka harbu da cutar kwalara ko kuma Amai da Gudawa a sassan ƙasar ya haura dubu guda...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta ƙasa EFCC ta fara bincike kan dala $73,000 da wasu kuɗaɗen ƙasashen waje da Hukumar Hana fasa kwauri...
Ma’aikatar Sufuri ta jihar Kano, ta musanta batun cewa, ta bayar da izinin gudanar da sana’ar Acaba a yankin Sabon Gari da ke Ƙaramar Hukumar Fagge....
Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta bukaci wadanda aka yi wa auren gata da su kai korafin duk wanda ya bukaci su ba shi wani abu...
Dakarun sojin kasar nan na Operation Fansan Yamma, sun dakile wani yunkurin yin garkuwa da mutane a ƙauyen Unguwar Rogo, a ƙaramar hukumar Kaura Namoda ta...
Jam’iyyar APM mai alamar Rogo ta lashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomi 20 a zaben da aka gudanar a Jihar Bauchi ranar Litinin. Shugabar Hukumar Zabe...
Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta karɓi ƙudirin neman a gyara tare da zamanantar da ɗakin karatu na Murtala Muhammad Library da ke nan jihar Kano. Nabil...