

Akalla manoma takwas ne aka kashe, yayin da wasu biyar suka jikkata sakamakon harin da wasu ‘yan bindiga suka kai a kauyen Ghandi da ke ƙaramar...
Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi na biyu ya kammala hawan sallar gani na kwanaki biyu inda ya kewaya sassa daban daban na birnin Kano...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci kungiyar Tarayyar Afirka AU ta ɗauki mataki kan abin da ya kira hare-haren ƙyamar baƙi da ake kai wa...
Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi na biyu, ya kammala hawan Sallar Gani na kwanaki biyu da ya gudanar a sassa daban-daban na birnin Kano,...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce shirin Atiku Abubakar na mayar da tallafin man fetur na iya jefa Najeriya cikin matsin tattalin...
Rundunar Sojojin Najeriya ta ce dakarun Operation FANSAN YAMMA sun kashe wani babban kwamandan ’yan ta’adda tare da kwato bindigogi da alburusai da babura a yayin...
Hukumar tsaro ta DSS, ta ƙara tsaurara matakan tsaro ga ‘yan takarar shugaban ƙasa da mataimakansu, gabanin babban zaɓen shekarar 2027. Rahotanni sun bayyana cewa matakin...
Gwamnatin Jihar Kano ta kafa wani kwamiti na musamman domin bincike da dakile cutar mashako wato “Diphtheria”, bayan rahotannin bullar cutar a wasu kananan hukumomin jihar....
Rundunar ’yan sandan jihar Jigawa ta ce ta kama mutane goma sha bakwai da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a sassan jihar. Laifukan sun hada...
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta yi bayani kan harbe-harben da aka kwashe tsawon dare ana ji har zuwa wayeywar garin Asabar a Yamai, babban birnin kasar inda...