

Gwamnatin Jihar Kano ta ce za ta ci gaba da daukar matakan dakile sayar da filayen gwamnati ba bisa ka’ida ba, tare da samar da gidaje...
Gwamnatin kasar Ghana ta kafa wata sabuwar doka da nufin magance matsalolin tsaro a yankin Tekun Gulf na Guinea. Dokar wadda Majalisar Dokokin ƙasar ta...
Rundunar sojin Najeriya, ta ce, adadin ‘yan ta’adda da abokan hulɗarsu da suka mika wuya ga dakarunta a yankin Arewa maso Gabas ya ƙaru da kashi...
Ƙungiyar Malaman jami’o’i ta kasa ASUU reshen Jami’ar Jihar Gombe, ta bai wa gwamnatin jihar wa’adin kwanaki 14 kan ta biya buƙatunta ko kuma ta tsunduma...
Gwamnatin Tarayya, ta ce, za ta gyara wuraren kiwon dabbobi guda 417 tare da samar da matsugunan kiwon dabbobi na zamani a yankuna shida da ake...
Rundunar Sojin Najeriya ta ce, ta ceto mutane tara da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a kan hanyar Ajaokuta zuwa Itobe a jihar...
Hukumar Kula da hasashen Yanayi ta kasa NiMet, ta yi gargadin yiwuwar samun ambaliyar ruwa a wasu jihohi 13 tsakanin ranakun 11 zuwa 20 ga watan...
Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya yi kira ga jam’iyyun siyasa da bangaren shari’a da su sauke nauyin da ke kansu wajen kare dimokuraɗiyya a Afirka....
Manyan jam’iyyun adawar Najeriya na shirin haɗa ƙarfi domin tunkarar shugaba Bola Ahmed Tinubu da jam’iyyar APC a zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Ƙungiyar G-100...
Cutar Ebola ta kashe mutane 2,011 a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kongo, yayin da adadin wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar ya kai 4,381. Hukumomin lafiya sun...