

Majalisar Wakilan Najeriya, ta gargadi Hukumar Shirya Jarrabawa ta WAEC kan shirin da ta ke yi na fara yin amfani da kwamfuta daga shekara da ke...
Majalisar Wakilai za ta kafa kwamitin wucin gadi domin binciko kadarori mallakar gwamnatin tarayya da suka hada da filaye da gine-gine da aka yi watsi da...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana gamsuwar ta ga aiyyukan Titin Kilomita biyar dake gudana a kananan hukumomin Ajingi, Wudil da Takai da a baya al’ummar yankin...
Hukumar kula da harkokin man fetur ta Najeriya NMDPRA ta ce, ta dakatar da shirin fara karɓar harajin kaso 15 cikin 100 kan albarkatun man fetur...
Mutane shida sun mutu yayin da wasu 22 suka samu raunika sakamakon hargitsin da aka samu a wajen ɗaukar aikin soji a Ghana. Rundunar sojin kasar...
Kungiyar masu masana’antu na Najeriya MAN, ta buƙaci gwamnatin tarayya da hukumar kula da ingancin abinci da magunguna NAFDAC, da su soke dokar da ta haramta...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci bikin kaddamar da tura dalibai 350 zuwa kasashen waje domin ƙaro karatun digiri na biyu, tare da...
Babbar Jam’iyyar hamayya a Najeriya PDP ta ce za ta ci gaba da shirye-shiryen gudanar da babban taronta na zabe da aka tsara a ranar 15...
Hukumar bada da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA, tare da wasu jami’an gwamnati, sun karɓi ‘yan ƙasar guda 180 waɗanda suka maƙale a kasar Libya bayan...
Tsohon Babban Hafsan Sojin Najeriya, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai mai ritaya, ya bayyana cewa wajibi ne Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya nemi afuwa...