

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi baƙuncin shugaban rundunar sojin Amurka ta Afirka AFRICOM, Janar Dagvin Anderson, a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja. Ziyarar...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa, NDLEA, ta cafke wani dan kasuwa dan shekara 62 mai suna Nwabueze Izueke a Filin Jirgin...
Binciken da Kungiyar Masanan Ilimin Guba ta Najeriya (Toxinological Society of Nigeria) ya gudanar ya nuna cewa Najeriya na samun kusan mutane 43,000 da macizai ke...
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya bayyana harin da aka kai wa al’ummar Woro da ke Karamar Hukumar Kaiama a Jihar Kwara a matsayin abin girgiza...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai kai ziyarar aiki ta kwanaki biyu zuwa Kasar Birtaniya daga ranar 18 zuwa 19 ga Maris, 2026, bayan samun gayyata...
Gwamnatin Tarayyar ta amince da sake buɗe iyakar ƙasa ta Tsamiya da ke jihar Kebbi domin ci gaba da kasuwancin ƙetare iyaka, tare da sanya tsauraran...
Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya gana da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a Fadarsa da ke Abuja a ranar Juma’a, inda suka tattauna batutuwan...
Rundunar ’yan sandan Najeriya, ta ce, akalla Jami’anta kimanin dubu biyar ne za su yi ritaya a shekarar nan da muke ciki. Mataimakin Kwamishinan ’Yan...
Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na II, ya yi kakkausar suka kan duk wani nau’i na cin zarafi ga mata da kuma auren ƙananan...
Jami’an agajin gaggawa na Red Cross a yammacin Najeriya sun ce ana fargabar adadin mutanen da ƴan bindiga suka kashe a jihar Kwara ya kai kusan...