

Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarunta sun lalata wani sansanin ’yan ta’adda a yankin Kopre, da ke Karamar Hukumar Hong a Jihar Adamawa. Rundunar ta...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na 2027 a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya ce zai sake buɗe iyakokin...
Gwamnatin Jihar Niger ta ce har yanzu ba ta samu wata hanyar tuntubar wadanda suka sace masu ibada a jihar ba, kwanaki shida bayan harin da...
Ɗan takarar kujerar majalisar Sanatan Kano ta tsakiya na Jam’iyyar PRP a zaɓen shekerar 2027 da ke tafe Alhaji Najib Hamza, ya sanar da janyewa daga...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya ƙalubalanci gwamnatin tarayya da ta bayyana wa ’yan Najeriya yadda aka kashe kuɗaɗen da aka samu daga cire tallafin...
Shugaban Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya EFCC, Ola Olukoyede, ya ce hukumar za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotu da ya soke...
Kwamitin tuntuɓa da Shawarwari na Ƙasa kan harkokin Ƙididdiga, ya fara gudanar da Taron mambobinsa na kwanaki biyu a nan Kano. Taron wanda aka yi...
Rundunar Sojin kasar nan ta Operation Fansan Yamma, ta dakile wani yunkurin sace mutane, tare da ceto mutane 14 da aka yi garkuwa da su a...
Gwamnatin jihar Kano, ta sanar da ranar Talata 1 ga watan Satumban bana a matsayin ranar hutu domin bai wa al’ummar Musulmi damar yin bikin zagayowar...
Wasu masu faɗan daba sun hallaka matashi Yusuf Ahmad a unguwar Dorayi da ke Kano. Kakakin Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, Abdullahi Haruna Kiyawa, ne...