

Kungiyar raya kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta yi watsi da zarge-zarge da shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya yi na ikrarin ana kisan kare dangi ga...
Hukumar tsaro ta DSS ta ce ta sallami wasu jami’anta dari da goma sha biyar daga aiki. A cikin wata sanarwa da ta wallafa a...
Dakarun Sojin Najeriya na Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan ta’adda shida tare da dakile yunkurin kai hari garin Malam Fatori da ke Jihar Borno, inda...
Hukumar gudanarwar Jami’ar Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina ta rufe makarantar bayan samun sabani tsakaninta da gwamnatin jihar. Rahotanni sun bayyana cewa rikicin ya samo...
Mai martaba sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi ll, ya umarci Hakimai da Dagatai da masu unguwanni har ma da Limaman masallatan Juma’a da su dage da...
Majalisar dokokin Kano za ta samar da dokar da za ta bayar da dama wajen koyar da ilimin kimiyya da fasaha da harshen Uwa a makarantun...
Bankin raya Ƙasashen Afirka AFDB, ya sanar da shirinsa na tallafa wa manoma sama da miliyan biyu a Jamhuriyar Nijar, don bunƙasa harkar noma a ƙasar....
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya bai wa manoman Najeriya tabbacin samun sauƙin kayan aikin gona, musamman taki, kafin zuwan damina ta gaba damina. Sanata Abdul’aziz...
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Abba Kabir Yusif ta bayyana cewa ba za ta yi watsi da matasan da suka tuba daga harkar fadace fadacen...
Dakarun rundunar sojin Najeriya, sun samu nasarar murkushe wasu ƴan bindiga da kuma wani yunƙurin da suka yi na kai hari a wasu ƙauyuka na ƙaramar...