

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Neja ta kama mutane 5 da ake zargi da haɗa baki wajen aikata fashi da makami a wasu yankunan Minna, tare da...
ʼYan bindiga sun hallaka mutane biyu ƴan gida ɗaya a yankin Dansarai da ke Karamar Hukumar Malumfashi ta Jihar Katsina. Arewa Updates ta rawaito cewa,...
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya ce shirin da yake da shi na tallafawa harkar man fetur...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya taya al’ummar Hausawa murna ta ranar Hausa, da ya ce manyan ginshiƙai ne da ke taka muhimmiyar rawa wajen tabbatar...
Ƙungiyar ƴan Jarida mata ta Najeriya reshen jihar Kano NAWOJ, ta taya ƙungiyar ƴan jarida masu aikewa da labarai reshen jihar kano murnar kammala gyaran ofishinsu,...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano Karota ta samu nasarar kama Direban daya kade jami’in ta mai suna Nasiru Abdullahi a sashin su...
Hukumar kula da shige da fice NIS, ta ce ta fara yin amfani da fasahar zamani wajen tsaron iyakokin Najeriya. Kwanturola Janar ta hukumar, Kemi Nandap,...
Ƙungiyar Kare Haƙƙin Bil’adama ta Amnesty International ta ce duk ɗan siyasa ko malamin addini da aka samu yana tunzura mutane domin aikata wani abu yayin...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta karɓi wasu kudurori uku daga gwamnatin jihar, da nufin inganta harkokin kiwon lafiya da kuma yadda ake tafiyar da ayyukan lafiya....
Gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa kwamitin mutane tara domin tattaunawa da ƙungiyar malam jami’o’i ASUU reshen Jami’ar Jihar da sauran ƙungiyoyin ma’aikata kan buƙatunsu da ba...