

Mataimakin gwamnan jihar Kano Comr. Aminu Abdussalam Gwarzo ya taya al’ummar musulmi murnar zagayowar haihuwar ma’aiki SAW Mataimakin gwamnan ya kuma shawarci al’ummar musulmai da suyi...
Majalisar dattawa ta tabbatar da Olayemi Cardoso a matsayin gwamnan babban bankin Nijeriya CBN. Shugaban Majalisar ne ya bayyana hakan yayin zaman da majalisar tayi don...
Kungiyar kwadagon ta Nijeriya da kungiyar ‘yan Kasuwa a sun bayyana ranar 3 ga watan Oktoba mai kamawa dai-dai da ranar Talata a matsayin ranar da...
Shugaban mafarauta ta zaman lafiya a Kano Sani Muhammad Gwangwazo ya ce wayarwa da mutane kai dangane da cizon mahaukacin kare a cikin al’umna’ abune Mai...
Wani wakili na musamman a bangaren masu bukata ta musamman na kungiyar dake wanzar da zaman lafiya ta IPPS ya bayyana cewa ‘har ya zuwa yanzu...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya gabatar wa majalisar dokokin jihar Kano, ƙwarya-ƙwaryan kasafin kuɗi na fiye da Naira biliyan 58. Shugaban majalisar Jibril...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani Dattijo mai suna Rabi’u wanda kuma akafi sani da Na Allah Siraka, bayan da ya...
Shugaba Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke Kano ya ce duk wata jami’ar zata rinka yin gaggamin tsaftar muhalli a fadin makarantar baki daya. Farfesa Mukhtar...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya umarci jami’an tsaro kan su kuɓutar da sauran ɗalibai mata na Jami’an Tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara, da...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS a Nijeriya ta musanta rahotannin dake cewa jami’anta sun kama guda daga cikin alkalan da suka yanke hukunci kan zaben...