

Rundunar sojin Nijeriya ta ce ta gano tare da lalata wata masana’antar ƙera makamai a jihar Kaduna. Cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar a shafinta...
Rahotanni na nuni da cewar Gwamnatin Najeriya ta ci gaba da biyan tallafin man fetur, inda ko a watan Agustan da ya gabata ma, sai da...
Hukumar aikin hajji ta Nijeriya NAHCON ta kafa wani kwamiti da zai nemo wani sabon kamfanin da zai yi hidima ga alhazan kasar a lokacin aikin...
Fitaccen mawaƙin siyasa kuma shugaban kungiyar ƴan Kannywood ta 13X13, Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara ya yi hatsarin mota. Mai magana da yawun mawakin, Rabiu Garba...
A safiyar yau alhamis ne mazauna yankin ƴankusa sabuwar jidda a karamar hukumar Kumbotso da ke Kano, suka samu gawar wata Mata cikin wani gini da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya umarci kwamishinan ƴan sanda da ya janye dokar hana zirga-zirga ta awanni 24 da aka sanya. Gwamnan ya...
Dan takarar gwamnan Jihar Kano Nasiru Yusuf Gawuna ya ce dama su basa fargabar zuwan ranar da kotu zata bayyana ainiyin wanda ya ci zabe, duba...
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce alƙalan kotun da ta gudanar da shari’ar zaɓen gwamnan jihar sun yi kuskure a hukuncin da suka yi...
Hamɓararren shugaban ƙasar Nijar Mohamed Bazoum ya shigar da ƙara gaba kotun Ecowas, yana neman kotun ta bayar da umarnin a sake shi daga ɗaurin talalar...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ce, za su bi matakin ɗaukaka ƙara zuwa gaba domin tabbatar da adalci kan hukuncin da kotu ta...