

Sojoji masu mulki a Mali da Burkina Faso da Nijar sun gana a Bamako, babban birnin Mali kan tunkarar taɓarɓarewar tsaron da ke ƙaruwa da kuma...
Rundunar Sojin Najeriya, ta sanar da cewa, dakarunta sun kama wani fitaccen jagoran ’yan bindiga da ake zargin ya daɗe ya na addabar matafiya a kan...
Hukumar kiddiga ta kasa NBS ta ce kasar nan tayi asarar kusan sama da Naira Biliyan 940 na fitar da kayayyaki zuwa Amurka a cikin watanni...
Rundunar Sojin Saman Nijeriya ta ce ta biya diya ga mutanen ƙauyukan Gidan Bisa da Rumtuwa, a Karamar Hukumar Silame ta jihar Sokoto bayan wani harin...
’Yan bindiga sun kai hari kauyen Fananawa da ke karamar hukumar Bukuyum ta jihar Zamfara, inda suka halaka mutum ɗaya tare da sace mutane biyar, a...
Wata Babbar Kotu a jihar Gombe, ta yanke wa Dagacin Gundumar Bangunji, Sulei Yerima, da Shedrack Aliyu hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan samun su da...
Tsagin jam’iyyar NNPP a nan Kano yayi watsi da taron da jam’iyyar ta gudanar a Birnin tarayya Abuja, wanda ta bayyana shi a matsayin haramtacce. ...
Kungiyar askarawan jihar Zamfara sun samu nasarar halaka wani kasurgumin ɗan bindiga, mai suna Kacalla Isuhu Buzu, a garin Kaya da ke karamar hukumar Maradun. ...
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai, da hadin gwiwar ‘yan sa kai sun yi nasarar kashe mayakan ISWAP 17 a wani samame da suka kai da sanyi...
Fadar shugaban kasa ta musanta zargin cewa ta sauya sabbin dokokin haraji a sirrance, bayan da ta ce babu wani gyara da ta yiwa dokokin...